fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Abin da ya faru da ya kai ga kashe Deborah ba zai sake faruwa ba>>Gwamna Tambuwal ya gayawa mutanen jihar Delta yayin da ya je yakin neman zabe

Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya bayar da tabbacin cewa abinda ya faru da ya kai kashe Deborah da tawa Annabi Muhammad(SAW) batanci ba zai sake faruwa ba.

 

Yace kisan da akawa Deborah ba halin Sakkawata bane.

 

Yace mutanen jiharsa sun yadda da hadin kan Najeriya.

“We pray it doesn’t happen again”, he said while blaming the incident on the failure of the security system.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ko ana ha maza ha mata Peter Obi ba zai taba zama shugaban kasar Najeriya ba a shekarar 2023, cewar tsohon shugaban hukumar Delta

Leave a Reply

Your email address will not be published.