Wannan wani bidiyo ne da ya rika daukar hankula a shafukan sada zumunta inda aka ga wasu ‘yansanda a wajan wani taro na kokarin harba Bindigarsu amma taki tashi saboda babu harsashi.