fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Abin Kunyane Ga malaman jami’a na bukatar Biliyan 50 amma za’a dauki Biliyan 400 a siyo rigakafin Coronavirus/COVID-19>>Sanata Dino Melaye

Sanata Dino Melaye ya caccaki yunkurin gwamnatin tarayya na siyo rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 inda yace bai kamata ba.

 

Yace sauran kasashe suna samar da rigakafin cutar ne da yake da alaka da kalar cutar data bayyana a kasashensu.

 

Yayi tambayar shin an yi binciken Kimiyya a Najeriya kamin a samar da Rigakafin? Yace abin kunyane kasa kamar Najeriya dake da jama’a fiye da Miliyan 150 ace wai ba zata iya samarwa kanta da rigakafin ba.

 

Yace ga malamai Farfesoshi na bukatar Biliyan 50 amma an dauki Biliyan 400 za’a je siyen rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19.

FG can not give Nigerians vaccine without research and scientific study of the prevelent types of covid in Nigeria.

It’s sad, shameful and a total disgrace. Why can’t the largest Black country with over 150 universities and thousands of core scientists develop it’s own vaccine? Why use 400 billion Naira to import vaccine when our professors need less than 50 billion to deliver!!!

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *