Friday, July 12
Shadow

Abin Kunyane hukuncin da kotu ta yanke a Kano>>Inji Babban Lauya, Femi Falana

Babban kauya, Femi Falana ya bayyana cewa, abin munyane hukuncin da kotu ta yanke a Kano.

Yace babbar kotun tarayya dake Kano bata da hurumin shiga harkar siyasar sarauta, hurumin kotun jiha ne.

Yace kuma hukuncin da kotun ta yanke ya kawo rudani dan bai fito da hukuncin da kotun ke nufi ba baro-baro.

Ya kara da cewa kotun daukaka kara ce dama dai take warware irin wannan matsala kuma yana da kyau ganin cewa yanzu an aikawa kotun daukaka kara shari’ar.

Karanta Wannan  Sai an shekara 6 ana shan wahalar da cire Tallafin man fetur ya kawo>>Inji Shugaban ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *