A daren ranar lahadi wani mutun tare da buduwarsa suka fito tsirara suna yawo akan titi a jihar Legas ta wuraren Victoria Garden.
Mutanen gari sunyi kokarin dakatar dasu amma sai dai abin ya citira inda sukayi burus dasu suka cigaba da tafiya abinsu.
Amma wasu sun bayyana cewa shaye shaye sukayi sai yasa suke yawo tsirara. Budurwar tasa ‘yar kasar Amurka ce kuma a watan oktoba tazo Najeriya,
Yayin da kuma wasu mutane sukace watakila ‘yan kungiyar asiri ne.