Wani tsuntsu ya ci karo da Jirgin sama a kasar Africa ta kudu.
Kuma abin mamaki shine tsuntsun ya huda jirgin.

Babu dai wanda ya jikkata a cikin fasinjojin amma hukumomi a kasar Africa ta kudun sun ce zasu bincike kan lamarin.