Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, abin takaicine yanda guguwa ta kashe mutane da dama a kasar Amurka.
Shugaban ya kuma kara da cewa, yanda guguwar ta lalata gidaje, makarantu da sauransu abin alihine.
Dan haka yace yana mika sakon ta’aziyya ga kasar a Madidin ‘yan Najeriya. Kakakin shugaban kasar, Femi Adesina ne ya bayyana haka.