fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Abin Tausayi: ji yadda rundunar sojin Najeriya suka gano wata dalibar Chibok dauke da yaro a Borno

Rundunar sojin Najeriya sun gano wata mata dauke da yaron a hannunta wadda ake kyautata zaton tana daya daga cikin daliban Chibok da Boko Haram sukayi garkuwa dasu a shekarar 2014.

Sunan matar Mary Ngoshe, kuma sunganta ne a garin Ngoshe dake jihar Borno yayin da suke kan aikin su.

Kuma hukumar na cigaba da bincike akan matar wadda suka suka gano ranar talata ranar 14 ga watan yuni.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Mai martaba sarkin Katsina yace ba zai yi Hawan Daushe da babbar Sallah ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.