fbpx
Friday, July 1
Shadow

Abin ya isa haka: Hausawa sun fara magana kan kisan da Inyamurai kewa ‘yan Arewa a Anambra

A makon da ya gabata, ‘yan Bindiga da ake zargin IPOB ne sun yiwa hausawa da dama dake zaune a jihohin Inyamurai kisan gilla.

 

Ciki akwai wani me sayar da nama da aka ga gawarsa cikin jini.

 

Sai kuma wata mata sanye da hijabi da ‘ya’yanta 4.

 

Akwai kuma wani dan kasuwa da shima aka kashe.

 

Hakan yasa Hausawa a shafin Twitter suka fara maganar cewa abin yayi yawa.

 

Wasu sun rika caccakar manyan kudu kan munafurci inda suka ce an kashe Deborah sunata magana amma gashi ana kashe Hausawa amma sun yi Shiru.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Karanta wannan  Dan sanda ya lakadawa wani mutun duka ya kulle matarsa mara lafiya a jihar Abia

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.