fbpx
Monday, August 15
Shadow

Abin ya isa haka nan kuna gurbanta mana matasa, Shugaba Buhar ya cewa ASUU ta gaggauta janye yajin aiki

Shugaban Kasar Najeriya, Mejo janar Muhammadu Buhari ya bukaci kungiyar malaman jami’ar Najeriya ta ASUU dasu gaggauta janye yajin aiki.

Ya bayyana hakan ne a mahaifarsa ta Daura bayan yaje hutun Sallah, inda yace abin ya isa haka nan ya kamata su janye yajin aikin da suka dade sunayi.

Inda kuma yace suna gurbantawa kasa shuwagabannita na gaba ne wato matasa masu tasowa.

A karshe shugaban kasar yace yana mika sakon jinjina ga ministocinsa da sauran jajirtattun ma’aikatansa suke yin aiki tukuru.

Leave a Reply

Your email address will not be published.