fbpx
Thursday, February 25
Shadow

“Abinda Mbappe yayi a wasan su da Barcelona bai bani mamaki ba”>>Zidane

Kocin Real Madrid Zidane ya tattauna da manema labarai gami da wasan su da Real Valladolid, inda duk yawancin bayanan nashi suka kasance akan lallasawar da PSG tayiwa Barca daci 4-1 inda dan kasar shi Mbappe ya haskaka sosai.

Zidane ya bayyana cewa ya kalli gabadaya wasan kuma yana jin dadin ganin abubuwan burgewa, sannan shima ya kalli wasan ne a matsayin masoyin wasan tamola.

Dangane da managanar siyan Kylian Mbappe, Zidane ya bayyana cewa ba zai yi magana akan hakan ba kuma abinda Mbappe yayi bai bashi mamaki ba saboda ya riga da ya san dan wasan.

Zidane: What Mbappe did at Camp Nou didn’t surprise me.

Zinedine Zidane spoke to the press ahead of Real Madrid‘s LaLiga Santander clash with Real Valladolid.

Nevertheless, much of the focus of the discussion was on PSG’s 4-1 demolition of Barcelona in midweek, led by Zidane’s compatriot Kylian Mbappe, who is frequently linked with a move to Real Madrid.

“I watch all the games and I always enjoy when I see good things. I’m just like all fans in that sense,” he said, when asked if he’d watched PSG’s win.

Yet he wasn’t so open when asked if he was keen on signing the French star. “I will not go into that. Yes, everyone talks about the game, and what Mbappe did does not surprise anyone because I know him.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *