fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

“Abokan adawa sunji kunya domin mun gudanar da taro cikin limana”:Muhammadu Buhari

Shugaban kasar Najeriya mejo janar Muhammadu Buhari ya taya sabon shugaban APC Addullahi Adamu da sauran yan kwamitin jam’iyyar murna bayan sun gudanar da babban taro ranar asabar.

Buhari ya mika sakon ne a ranar lahadi inda yace yaga alamun nasara a tattare da jam’iyyar saboda hadn kan da suka bayar, wanda ke nuna cewa sune zasu lashe zaben shekarar 2023.

Shugaban ya kara da cewa abokan adawarsu masu son tada zaune tsaya wato PDP sunji kunya saboda sun gudanar da taron cikin limana.

Leave a Reply

Your email address will not be published.