fbpx
Monday, June 27
Shadow

Abu ya girmama: Kalli yanda wata mata taje coci da Bindiga dan tsaron kai

Wannan wata matace da ta je coci da Bindiga da tsare kanta daga mahara.

 

Lamarin ya farune bayan harin da aka kai kan cocin dake Owo jihar Ondo.

 

Kungiyar Kirostoci ta CAN ta nemi gwamnatin tarayya data halattawa ‘yan Najeriya mallakar makamai dan kariyar kai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An damke barayo a jihar Ogun bayan ya saci jar waya a coci

Leave a Reply

Your email address will not be published.