fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Abuja ba ta kowa da kowa bace: ‘Yansanda sun kama masu kwasar Bola 98 zasu mayar dasu jihohinsu

‘Yansandan Abuja sun kama masu sana’ar kwashe Bola 98 bisa zargin satar kayan mutane.

 

Jami’in dansanda DCP Ben Igwe ya bayyanawa matasan cewa, Abuja ba ta kowa da kowa bace inda yace za’a mayar da matasan jihohinsu.

 

Ya kara da cewa, wasu mutane da ba’a gane musu ba na ta zuwa cikin Abuja, yace suna kokarin ganosu kuma su yi maganinsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

Leave a Reply

Your email address will not be published.