Kungiyar AC Milan ta kasance cikin yarjejeniya da Chelsea a cikin wannan makon, akan aron dan wasanta na baya Fikayo Tomori tare da zabin shi a karshen wannan kakar a farashi kusan yuro miliyan 25.
Milan na fatan kammala siyan dan wasan cikin gaggawa domin ya buga mata tsakanin tada Atalanta a gasar Serie A ranar sati, bayan da take kewar manyan yan wasan ta na baya Simon da Matheo wanda suka samu raunika yayin da kuma za’a dakatar mata da Alessio.
Fikayo Tomori: Ac Milan want Chelsea defender to complete move by weekend.
The Italian giants have been locked in talks with Chelsea this week over a loan move for the centre-back which includes an option to buy at around £25m.
Milan want to have Tomori at their disposal for their Serie A game against Atalanta on Saturday, and potentially ready to come straight into the starting line-up.
The Serie A leaders are in the midst of a defensive crisis as all of their senior centre-backs are unavailable – Simon Kjaer and Matteo Gabbia are sidelined and Alessio Romagnoli will be suspended.