fbpx
Friday, August 19
Shadow

AC Milan ta siyo Olivier Giroud daga kungiyar Chelsea

Dan wasan Faransan mai shekaru 34 ya gudanar da gwajin lafiyar shi a ranar juma’a, kafin ya godewa Chelsea bisa girmamawar data yi mai a shekaru uku da rabi daya shafe yana buga mata wasa.

Giroud ya koma AC Milan ne a farashin yuro miliyan 1 kuma Milan zata karawa Chelsea miliyan 1 idan kwalliya ta biya kudin sabulu, ko kuma ta cancanci buga gasar zakarun nahiyar turai.

Bayan Giroud ya rattaba hannu a kwantirakin shi na AC Milan ya bayyana cewa babban burinsa shine ya lashe kofuna da kuma samun nasara a koda yaushe.

Olivier Giroud: AC Milan sign striker from Chelsea in permanent transfer

The France international, 34, underwent a medical on Friday, before thanking Chelsea for the “special memories” during his three-and-a-half-year stay at Stamford Bridge.

Karanta wannan  Manchester United zata dauki Casemiro daga Real Madrid

The fee for Giroud is understood to be around €1m (£855,000), with an extra €1m (£855,000) in bonuses subject to a number of appearances and qualification for the Champions League.

On signing for AC Milan, Giroud said: “My ambition is to win some trophies.

“That’s why I am playing football. I am a competitor and I want to win again and again.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.