fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Adam A. Zango ya Alamta dawowa soyayya da tsohuwar matarsa

Alamu na ta kara bayyana kan yanda Tauraron fina-finan Hausa,  Adam A. Zango ya koma soyayya da tsohuwar matarsa, Maryam AB Yola.

 

A baya dai Adamu ya saka Hoton Maryam inda yake tambayar shin me mutane zasu ce akan hakan?

 

Sai kuma daga baya Adamu a yau, ya kara saka Hoton Maryam yana fadar cewa, yace a koda yaushe akwai akalla mutum 1 da yake tunanin idan wani har yanzu yana sonsa.

 

https://www.instagram.com/p/CJGyfcgsglM/?igshid=820ff3w9yi5q

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.