December 4, 2017 by hutudole Tauraron fina-finan Hausa kuma Mawaki, Adam A. Zango kenan a cikin jirgin sama, jarumin yakai ziyara kasar Kamaru inda mutane dubu goma suka taru dan kallonshi, muna mishi fatan Alheri. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu Karanta wannan Jam'iyyar APC Ta Dage Ranar Gudanar Da Zaɓukan Fidda Gwani Na ‘Yan Takarar Kujeru Daban-daban