Tauraron fina-finan Hausa kuma kawaki Adam A. Zango kenan tare da tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa kuma mata a gurin marigayi Ahmad S. Nuhu watau Hafsat Shehu a wannan hoton nasu da suka yi kyau.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna musu fatan Alheri.