fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Adam A. Zango, Sarkin Nanaye

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi sanye da wata riga ta musamman da akamai rubutun “Sarkin Nanaye” a jiki, tun da jimawane Adamun ya bayyana kanshi da cewa shine sarkin Nanaye.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli bidiyo yanda Puis ya musulunta ya koma Muhammad Al'amin

Leave a Reply

Your email address will not be published.