fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Adam A. Zango tare da abokan aikinshi a gurin wani biki

hoton Amina soyayya da shakuwa da Adam A. Zango daga shafin hutudole.com

Taurarin fina-finan Hausa, Adam A. Zango, Amina soyayya da Shakuwa, mawaki Nura M. Inuwa da sauran abokan aikinsu a wadannan hotunan  inda suka halarci gurin wani taro da wasu dalibai da suka kammala makaranta suka gayyacesu.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Sun dauki kayatattun hotuna a gurin.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

hoton Adam A.Zango daga shafin hutudoke.com

hoton Adam A. Zango daga shafin hutudole.com


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotuna:Yanda Bola Ahmad Tinubu ya kai ziyara jihar Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published.