Tsohon shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomhole ya bayyana cewa, ya fasa tsayawa takarar Sanata inda a yanzu zai fitone takarar shugaban kasa.
Ya bayyana cewa, a yau ne zai sanar da aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin Najeriya.