Idan kana son Allah ya gafarta maka zunubanka koda sun kai yawan ganyen Duniya to mutum ya lazimci karanta;
Astagfirullahal Azi mallazi La’ilahaillahuwal hayyul qayyum wa’a tubu ilaihi sau 3 idan ya je kwanciya.
Dan sauraren karin bayanin wannan addu’a sai a saurarin malam anan
Karanta wannan Da Dumi Dumi: Shugaban karamar hukumar mahaifar Atiku Abubakar ya koma jam'iyyar NNPP