Tauraron fina-finan Hausa, Ado Isa Gwanja Kenan a wadannan hotunan nasa da ya haskaka.
Ya dauki hotunan ne a Filin jirgin sama inda ya sakawa Masoyansa su ta shafinsa na sada zumunta kuma da dama sun yaba.
https://www.instagram.com/p/CLZgsrogmTq/?igshid=1m13bt9p41w1v

