fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Ado Gwanja zai angwancene?

Anga wadannan hotunan na shahararren mawakin mata, Ado Isah Gwanja tare da wata budurwa, yanayin daukar hoton akwai alamar soyayya tattare dashi kuma wasu sun rika fadin saima ranar Wanda hakan yake alamta cewa watakila Adon zaiyi aurene.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Shidai bai bayyana hakan da kanshiba, amma koma dai menene lokaci be bar komai ba.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An saka dokar hana fitar dare a jihar Anambra

Leave a Reply

Your email address will not be published.