Tauraron fina-finan Hausa, Ado Gwanja zai baiwa Murja me Tiktok kyautar Naira Dubu 50.
Gwanja ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yace zai baiwa Murja kyautar Dubu 50 kan rigarta data lalace.