fbpx
Friday, July 1
Shadow

“Aguero na son kashe kansa ne a Barcelona”>>Angel Dimaria

Dan wasan gaba na Paris Saint Germain Angel Dimaria ya cewa Aguero baiji dadin barin Barca da Messi daya yi ba, saboda Messi na daya daga cikin dalilan daya sa shi ya koma kungiyar.

A makon daya gabata ne Messi ya bar Barcelona ya koma PSG wanda hakan yasa yanzu Aguero bashi da wani babban aboki a kungiyar.

Inda Dimaria cikin dariya ya bayyanawa TyC Sports cewa “Aguero na son kashe kansa ne Barca, kuma bayan haka babban abin bakin cikin shine ya samu rauni wanda sai ya dauki tsawon wasu yan makonni kafin ya warke.”

Di Maria: Aguero wants to kill himself at Barcelona

Paris Saint-Germain winger Angel Di Maria has admitted that Barcelona striker Sergio Aguero is feeling very down after the departure of Lionel Messi, who was a big reason behind him joining the Blaugrana this summer.

Karanta wannan  HOTUNA: Ahmed Musa ya raba Naira miliyan 100 ga zawarawa da marasa ƙarfi

The last week has seen Messi‘s departure at Barcelona become official before he joined Di Maria at PSG, which leaves Aguero without one of his closest friends and clearly questioning his move to Barcelona

Kun wants to kill himself, what can you do,” Di Maria said with a laugh during an interview with TyC Sports.

“Apart from all that [Messi leaving Barcelona], the worst thing is that he got injured again and will be out for several weeks. That’s the saddest thing.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.