fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Ahmad Indimi na murnar zagayowar ranar haihuwarshi: Matarshi Zahara Buhari ta tayashi murna

Diyar shugaban kasa, Zahara Buhari ta taya mijinta, Ahmad Indimi murnar zagayowar ranar haihuwarshi, zahara ta rubuta sako kamar haka” Ina taya wannan kyakkyawan dogon mutumin nawa murnar zagayowar ranar haihuwarshi”.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Muma muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Duk Ran Da Matasan Inyamurai Suka Dauki Ma*kami Ina Tabbatar Muku Najeriya Za Ta Zama Tarihi - Tsohon Sarkin Kano Muhammad Sanusi II

Leave a Reply

Your email address will not be published.