fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Ahmad Musa ya aike da motar kayan abinci dan rabawa Mazauna garin Jos – cewar Jarumin Fina-Finan Hausa Bello Muhammad Bello

Shahararran dan wasan kwallan kafa na Najeriya Ahmad Musa ya aike da wata mota makare da kayan abinci dan rabawa mazauna garin jos.

Bello Muhammad Bello dan wasan hausa dake masana’antar Kannywood shine ya sanar da haka, ta cikin shafin sa na sada zumunci.
Bello Muhammad Bello ya godewa dan wasan da zabin sa da yayi a matsayin wanda zai rarraba kayan ga mazauna jahar jos.
https://twitter.com/GeneralBMB/status/1264915109769510914?s=20
Kamar dai yadda ya wallafa ta cikin shafin sa a ranar Litinin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.