Dan Kwallon Nijeriya, Ahmed Musa Ya Baiwa Babban Masallacin Juma’a Na Garoua Dake Kasar Kamaru Tallafin Dala 1, 500
Dan wasan wanda yake wakiltar Nijeriya a gasar cin kofin kasashen Afrika wanda ake kan gudanarwa a kasar ta Kamaru, ya bada gudummawar ne a yayin da ya je sallar Juma’a a masallacin a yau.
Karanta wannan Manchester United ta ragewa Ronaldo albashi bayan yace zai sauya sheka a wannan kakar