fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Ahmed Musa ya nuna kayatattun motocinsa

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmed Musa ya nunawa ‘yan Najeriya kayatattun morocinsa na Alfarma.

 

Musa ya nuna hotunan a shafinsa na sada zumunta inda yace kada ka yadda wani ya canja ka, ko da ya maka ba daidai ba kai ka masa daidai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: La Liga ta kai karan PSG wurin hukumar wasan kwallon kafa ta UEFA bayan Mbappe ya fasa komawa Madrid

Leave a Reply

Your email address will not be published.