Tsohon hadimin Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya bayyanawa Peter Obi dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour party cewa, giya a wajan ‘yan Arewa haramunce.
Yace Obi yayi babban kuskure da ya bayyana cewa ya mallaki kamfanin giya na SUBMiller wanda yace yana ikirarin jarinsa ya kai dala miliyan 100 wanda yace bama gaskiya bane.
Yace hakan ya nuna cewa, bai san mutanen Arewa ba, giya haramun ce a wajan mutanen Arewa.
Yace kuma hakan zai sa ba zasu zabeshi ba.
One of the biggest mistakes Peter Obi made is bringing up his SABMIller investment. Not only was it an unnecessary lie (his investment did not grow to $100 million), it shows he doesn’t understand the North. Beer is haram to Muslim Northerners and works against him!