Sanata Shehu Sani da ya tsaya takarar gwamna a jihar Kaduna karkashin jam’iyyar PDP kuma ya sha kasa ya bayyana cewa yayi mamakin samun kuri’u 2n da ya samu.
Sanata Sani yace yayi tsammanin ba zai samu kuri’a ko daya ba.
Sanata Sani ya bayyana hakane a hirarsa da Punchng inda yace an lalata tsarin zaben dsn takara inda aka amince da karya.
Yace ta irin wanan hanya, ba za’a samu Shuwagabannin Al’umma na gari ba.