fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Aiaha Buhari tayi kira ga ‘yan uwa musulmi suyiwa Najeriya addu’ar zaman lafiya mai dorewa a cikin wannan watan na Ramadan

Matar shugaban kasar Najeriya dake zaune a Dubai, Aisha Buhari ta dawo kasar inda ta bukaci yan uwa musulmi dasu yiwa kasar addu’a a wannan watan na Ramadan mai girma.

Aisha Buhari ta bayyana hakan ne a gidan majalisar Abuja ranar talata da daddare inda ta halicci taron shan ruwa na matan mayan sojoji da kuma gwamnoni da sauran manyan matan Najeriya.

Tace yan uwa musulmi suyi amfani da wannan wata mai alfarma su yiwa kasar Najeriya addu’a akan matsakar tsaron da kasar ke fana da shi, kuma tayi kira ga ‘yan Najeriya cewa su riga son junan su domin hakan zai kawo zaman lafiya mai dorewa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.