fbpx
Friday, December 2
Shadow

Aikin Alheri: Kalli masu kula da kabarin fiyayyen Halitta, Annabi Muhammadu (S.A.W)

Mutane dake aikin kula da kabarin fiyayyen halitta, Annabi Muhammadu(S.A.W) kenan, wadannan mutane sunji dadi, koda yake Allah zuciyar mutum yake kalla amma aikinsu na zahiri ya nuna mutanen kirkine su, muna musu kyakkyawan zato kuma duk musulmi na gari zaiyi sha’awarsu kuma ya musu addu’a ta gari.

 Ya Allah ka amsa wannan aiki nasu ka sadamu da manzonka.

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  YANZU-YANZU: Gobara Ta Tashi A Dakin Kwanan Dalibai A Jami'ar Dan Fodiyo Dake Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *