A’isha Buhari na addu’a a masallacin Annabi(S.A.W) a Madina
by hutudole
Uwargidan shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari kenan a wannan hoton nata zaune a cikin masallacin Annabi(S.A.W) dake madina tana addu’a, Muna fatan Allah ya amsa wannan addu’a tata ya kuma dawo da ita gida lafiya.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: