Matar shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari ta mika sakoj gayyatar shan ruwa ga ‘yan takarar shugaban kasa a 2023 amma tace ba zasu je da wayoyon hannunsu ba.
Ranar Asabar ne dai za’a yi wannan shan ruwan idan Allah ya kaimu.
Cikin wadanda aka gayyata akwai tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, da Kuma tsohon gwamnan Legas, Alhaji Atiku Abubakar.
Kokarin jin ta bakin kakakin wadannan manyan ‘yan siyasa ya ci tura.