Tairaruwar fina-finan Hausa A’isha Aliyu Tsamiya kenan a Makka inda taje aikin Umrah, muna mata fatan Allah ya karba Ibada ya kuma dawo da ita gida Najeriya lafiya.