Sunday, May 31
Shadow

A’ishatulhumaira ta haskaka a wadannan hotunan nata

Tauraruwar fina-finan Hausa, A’isha Ahmad Idris da aka fi sani sa A’ishatulhumaira kenan a wadannan hotunan nata data sha kyau,tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

Ta saka hotunan ne a shafinta na sada zumuntar Instagram inda masoyanta sa dama suka yaba.

Ta bayyana cewa “Ya kuka ga Kumatuna Ya rabe ko?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *