fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

“Akan annabi babu abinda bazan iya yiba”>>Ummi Zeezee ta bayyyana irin kirarin da babanta yake mata

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta bayyana irin kirarin da marigayi, mahaifinta yake mata lokacin yana raye, Ummi tace babanta yana kiranta da sunan ta Annabi, saboda akan annabi(S.A.W), babu abinda bazata iya yiba, kamar yanda ta bayyana.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Gadai abinda Ummi din ta bayyana kamar haka:

“kaga ‘yar Ibrahim(Jalo) ta Annabi, bahaguwa ba’a gane inda kika dosa sai mutum mai fahimtar gaske! Wannan shine kirarin da babana yakemin kenan kullum innaje gaidashi. Babana yana kirana da ta annabi dan yasan akan son annabi wallahi ba abunda bazan iyayiba. Ina kewarka baba. Allah ya jikanka.

Allah ya jikan dukkan musulmin da suka rigamu gidan gaskiya.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  DA DUMIDUMINSA: Al'ummar Karamar Hukumar Shanono Dake Jihar Kano Sun Yi Wa Hotunan Kwankwaso Da Na Abba Gida-gida Saukale

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.