fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Akwai gidaje miliyan 2 dake samun kudaden da muke rabawa kyauta>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta ofishin dake raba kudaden tallafi tace mutane akalla miliyan 20 da suka fito daga gidaje miliyan 2 ne ke amfana da tallafin gwamnatin tarayyar.

 

Jami’in kula da raba kudaden Dr. Umar Buba Bindir ne ya bayyana haka a wajan wani taro da aka yi a Abuja.

 

Yace kuma suna ciyar da dalibai kisan miliyan 10 a fadin Najariya wanda ake kashe akalla Naira Biliyan 12 zuwa 14 kowane wata.

 

Yace akwai kuma matasa masu aikin Npower da suma ake basu akalla Biliyan 12 zuwa 15.

Karanta wannan  Tiriliyan 1.24 muka rabawa 'yan Najariya su yi kasuwanci>>Gwamnatin Tarayya

 

Yace sun saka hukumomin EFCC dana ICPC dan su lura da yanda ake raba kudaden

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.