fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Akwai masu kashe mutane a cikin APC>>Minista Aregbesola ya fasa kwai

Ministan Harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola ya bayyana cewa an bar masu kashe mutane suna shiga jam’iyyar APC.

 

Ya bayyana hakane a karamar hukumarsa ta Illesa East dake jihar Osun yayin da yake sabunta Rijistarsa ta jam’iyyar APC.

 

Yace akwai masu laifi da masu kashe mutane da suka shiga jam’iyyar APC amma matsalar da ake samu shine kotu bata tabbatar musu da laifin ba.

 

Yace kuma dokar jam’iyyar su bata hanasu shiga jam’iyyar ba dan haka basu da yadda zasu yi dasu.

 

“Killers have joined our party and the law guiding our party doesn’t say we can’t admit them when a law court has not convicted them. You know the killers or you don’t know them?

 

“You know miscreants or you don’t know miscreants? If we will be in the same party, we will not accept anything that will denigrate Bola Ige. He was our father. In this area, Bola Ige was our father. Punchng

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *