fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Akwai yiyuwar APC ta ci gaba da sayar da Fom din takarar shugaban kasa

Rahotanni sun nuna cewa, akwai yiyuwar jam’iyyar APC zata ci gaba da sayar da fom din takarar shugaban kasa wa mabiyanta.

 

Hakan na zuwane yayin da jam’iyyar ke shirin yin zaben ta na fitar da dan takarar shugaban kasa nan da kwanaki kadan.

 

Saidai jam’iyyar na cikin tarnaki dan kuwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya nemi a fitar da dan takarar da ba sai an yi zabeba.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar INEC ba zata amince da dan takarar da baiyi zaben fidda gwani a jam'iyyarsa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.