fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Akwai yiyuwar karuwar matsalar tsaro>>Shugaban Sojojin Najeriya

Shugaban sojojin Najeriya,  Janar Farook Yahya bayyana cewa sojoji su tashi tsaye dan kuwa akwai yiyuwar karuwar matsalar tsaro nan da shekarar 2022.

 

Yace za’a maida hankali wajan ganin an baiwa sojojin horon kwarewa yanda zasu yi aikinsu yanda ya kamata.

 

Ya bayyana hakane a wajan taron da aka yi a Abuja kan tsaro.

 

Kamfanin dillancin labaran Najeriya, NAN ya ruwaitoshi yana cewa, sai sojoji sun koyi dakile harin kwantan bauna. Kuma ya kamata kwamandojinsu su tabbatar da hakan.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.