fbpx
Thursday, February 9
Shadow

Al-Amin Bashir Bugaje:Dalibin da yayi zarra tsakanin daliban da suka kammala jam’i’ar ABU: Ya samu tallafin karo karatu a duk jami’ar da yake so a Duniya

Al’amin Bashir Bugaje ya zama dalibin da yayi zarra ya fita da shedar digiri mafi kyawu a tsaka nin daliban da suka kammala jami’ar Ahmadu Bello dake Zariya ajin shekarar 2017 da muke ciki, Al’amin ya fitone daga tsangayar Igjiniya ta makarantar , inda ya karanci Injiyan siddabarun wutar lantarki watau Electronic Engineering.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Al’amin ya kammala karatiunshi da maki 4.93 cikin maki 5 da ake dashi.

Kuma rahotanni sun bayyana cewa shugaban rukunin kamfanin mai na kasa Maikanti Baru ya bashi tallafin cigaba da karatun digirin digirgir a duk jami’ar da yake so a Duniya.
Muna tayashi murna da fatan Allah ya kara basira ya kuma karo mana irinsu.

Karanta wannan  Kungiyar FC Barcelona ta samu tayi mai tsoka a hukumance daga wata kungiya wacce Ba'a bayyana sunan ta ba daga gasar Premier League ta kasar Ingila kan Ferran Torres, sai dan wasan yaki amincewa da barin Spotify Camp Nou. (Roger Torello)


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *