fbpx
Saturday, June 25
Shadow

AL’AJABI: Wata Bishiya Da Ruwa Ke Bullowa Daga Cikinta

Akwai abubuwan mamaki da suke faruwa a Duniya wanda idan mutane suka gani ko suka ji sai su cika da tsananin mamaki.

Yau zamu nuna muku photon wata bishiya da ruwa yake bulbulowa daga cikinta, kuma wannan ruwan koda wanne lokaci yana zuba, daga cikin wannan bishiyar.

Ruwa ne mai kyau wanda za a iya sha domin mutane suna tarar wannan ruwan suna gabatar da abubuwan su na yau da kullum.

Daga Mukhtar Lawan Liver Gwarzo

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Tuna Baya: Kalli bideyon lokacin da Tinubu ya biyawa gabadaya daliban jihar Legas kudin jarabawar fita daga sakandiri ta SSCE

Leave a Reply

Your email address will not be published.