fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Alamu sun nuna cewa an fara samun saukin matsalar rashin kudi a Najeriya, ya lamarin yake a wajenku

A Najeriya ga alama an fara samun saukin matsalar karancin takardun kudi a bankuna,

Kodayake har yanzu ana samun cinkoson jama’a a bakunan dama wuraren cirar kudi na ATM.


Yaya lamarin ya ke a wajenku?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *