by hutudole
Tauraron dan wasan kwallon kafa na kasar Najeriya, Alex Iwobi ya taimakawa kungiyar sa Everton ta fara jagorancin wasanta da Wolves a minti na 6, kafin Nerves ya ramawa Wolves kwallon a minti na 14.
Micheal Keane yayi nasarar kara ciwa Everton kwallo da kai a minti na 77 wanda hakan yasa aka tashi wasan tana lallasa Wolves daci 2-1 sannan kuma sakamakon wasan yasa Everton ta koma ta hudu a saman teurin gasar Premier League da maki 32.
Nigerian Winger Alex Iwobi score for his club Everton as early in the first 6 minute of the game before Wolves pull back through Nerves.
Micheal Keane seal the victory for Eveton scoring a header in the 77 which help Everton climb to 4th in the Premier League table on 32 points.