fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Alexander Arnold ya zama dan wasan baya na uku a tarihin gasar firimiya dayafi taimakwa wurin zira kwallaye a raga

Kungiyar Liverpool tayi nasarar lallasa West Ham daci daya mai ban haushi a gida, inda Alexander Arnold ya taimakawa Mane ya zira mata kwallo guda a raga.

Arnold ya kafa sabon tarihi bayan daya taimaka wurin cin kwallaye 16 a wannan kakar, wacce tasa ynzu ya taimaka wurin cin kwallaye 44 a gasar firimiya.

Yayin da gwarzon dan wasan ya zamo dan wasan baya na uku dayafi taimakawa wurin cin kwallaye a tarihin gasar, bayan Andy Robertson (48) da Leighton Baines (53).

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kungiyar PSG ta kori kocinta Maurizio Pochettino

Leave a Reply

Your email address will not be published.