DA ƊUMI-ƊUMINSA: Shahararren ɗan kasuwa asalin ɗan Jihar Katsina kuma mamallakin babban kamfanin zirga-zirgan jiragen sama na Max Air Alh Dahiru Mangal ya gwagwaje mawaƙi Dauda Kahutu Rarara da sabuwar mota..